Labaran Juyayin Hussain A Duniya Gaba Ɗaya - Amurka
Labarai Cikin Hotuna / Gangamin Ba Da Gudummawar Jini A Watan Muharram A cikin Garin Orange
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti (AS) - ABNA , ya bada rahoton cewa: Yakin ba da gudummawar jini ta membobin sa kai na "Wanene Husaini?" sun bayar da gudunmawar jini a cikin watan Muharram a birnin Orange a jihar California da ke Amurka.
11 Satumba 2021 - 13:01
Lambar labari: 1178976